Thursday, January 17, 2019

Kaninfari : kai ne karaminsu kuma kai ne babbansu

AMFANIN KANUMFARI A JIKIN DAN ADAM
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
Admin:Auwal Yusuf Bauchi

Kanumfari nada Amfani ga lafiyar dan Adam domin yana Maganin Fungal, Bacteria da Virus cututukkan da bama iya ganin su kai tsaye ba tare da an saka madibin Likita ba (micro scpt).
A kasashe da dama ana amfani da kanumfari, kamar su Indunisia, America, India da Sauran kasashen turai, Yankin Africa ma ba'a bar mu a baya ba domin kusan ma duk mun fi sauran kasashe amfani da Kanumfari in ka debe India domin gaba daya kasar India ba inda ba'a amfani da Kanumfari Musamman ma bangaren yankin Arewa na India.
America Sukanyi amfani da kanumfari wajen girki da kuma saka shi a Buredi.
A kasar Netherland sukanyi amfani da shi wajen hada wainar Fulawa (cheese).
A kasashen Chana da Japan sukan yi sabulun da Kanumfari domin magance cutukkan da ke addabar fata.
YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI WAJEN NEMAN LAFIYA.
1.CIWON KAI
**************
(A), Yana maganin ciwon kai. A shafa
man kanimfari a goshi, Yana taimakawa
wajen ciwon kai wanda ke faruwa sanadiyar mura.
(B), Idan kuma ciwon kan bana Mura bane, za'a iya samun Kanumfari guda biyar a saka a cikin ruwa kofi guda, a saka a wuta su tafasa sosai sai a saka Suger kamar Rabin cokali a ciki idan ya dan huce sai a sha ayi haka sau 2 a yini In shaa Allahu kan zai daina ciwo koda kuwa baya jin Magani ne.
2. CIWON HAKORI.
*******************
Yana maganin ciwon hakori. Zaka
iya amfani da man-kanimfari (clove oil)
ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin
(dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a
lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai
( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).
3.WARIN BAKI.
***************
Za’a iya amfani dashi a matsayin
abun wanke baki. Yana maganin warin
baki (a tafashi a yawaita wanke baki
dashi sau 3 a rana).
4.MAGANIN AMAI
*****************
(A), Domin Tsayawar amai ga Mata masu ciki, a daka kanunfari biyu a sa babban cokali daya na zuma a sha yana maganin Amai ga macce mai ciki.
(B),Don magance amai baga mai juna biyu ba kuwa, a saka kanumfari 4 a cikin ruwa kofi daya a tafasa idan ya tafasa a saka sugar cokali daya a sha.
5.TYPHOID
***********
A samu ruwa littr biyu sai a saka kanumfari kamar guda 5 a cikin ruwan a tafasa ruwan kada a sauke sai ruwan sun koma sauran littr daya sai a sauke idan suka huce sai a riqa sha Wannan yana Maganin typhoid.
6. Ciwon Kunne;
****************
A hada Man kanun fari da Man Ridi a diga a kunne mai ciwo duk lokacin da za'a kwanta wannan yana maganin ciwon kunne.
7.MAGANIN MURA
*******************
Ga masu su mura A tafasashi da citta/jinja (ginger) a sha shayi.
8. MAGANCE MAKERO/KYANDA
*******************************
Ana goga Man kanumfari a wurin da matsalar tace wannan yana maganin Makero.
9. GIRMAN MAZAKUTA
***********************
Asamu nikakken kanumfari ko adakasa sai ajikasa da mansa ahada da man zaitun, sai ajika "gaba" dashi,idan za'a kwanta,da rana kuwa duk bayan anyi
wanka sai ashafa, wannan yana sa girman Azzakari.
10. KARFIN MAZAKUTA
************************
A samu Man kanumfari duk za'a yi saduwar aure awa daya kafin a fara a shafe gaba da shi.
11. KURAJEN HARSHE
**********************
Don Magance Kurajen Harshe, daka Kanumfari a saka a harshen a barshi zawon wani lokaci, ko kuma idan za'a kwanta a saka in shaa Allahu kafin safe zasuyi dama.
GODIYA GA ALLAH DA YA SAUKAR MANA ABUBUWA NA YAU DA KULLUM.
Ya Allah ka kara mana Lafiya wayanda basu da lafiya kuma ka basu.

My Whatsapp.

08086173285


AMFANIN KANUMFARI A JIKIN DAN ADAM... - Dandalin Auwal Yusuf ...


https://m.facebook.com › permalink

A kasashe da dama ana amfani da kanumfari, kamar su Indunisia, America, India da Sauran kasashen turai, Yankin Africa ma ba'a bar ...

AMFANIN KANUMFARI A JIKIN DAN ADAM - ko kunsan

kokunsan.blogspot.com › 2018/02 › amf...

25 Feb 2018 · AMFANIN KANUMFARI A JIKIN DAN ADAM. Sunan Kanumfari ya samo asali ne daga Larabci wato Qaranful, don da ...

KANUMFARI - sirrin rike miji

www.sirrinrikemiji.com.ng › 2018/07

AMFANIN KANUMFARI. Kanunfari kaɗai kika riƙe zaki samu canji a aurenki ƴar'uwa. Kanunfari yana da powers da shi kaɗai zai iya ...

Amfanin Kanumfari Guda Goma Sha Daya Ga Lafiyar Dan Adam - ArewarmuBlog ...

https://www.arewarmu.com.ng › 2017/03

20 Mar 2017 · Kanumfari nada Amfani ga lafiyar dan Adam domin yana Maganin Fungal, Bacteria da Virus cututukkan da bama iya ...

Magunguna 9 Da Kanumfari Ke Yi A Jikin Dan Adam. - MUJALLA

https://www.mujalla.com.ng › 2018/07

4 Jul 2018 · Saboda haka ga wasu daga cikin amfanin da Kanumfari kan yi ga lafiyarmu, da fatan mai karatu zai bi a hankali kuma ...

Amfanin Kanumfari Ga Dan Adam

Google Play: 0.0  (0)

Wannan App Yana kunshe da kadan daga cikin amfanin Kanumfari ga lafiyar dan Adam wajen.... * Amfanin Kanumfari

Free

Install

Amfanin Kanumfari 10 Da Ba Kowa Ne Ya Sani Ba - AL'UMMATA Mujallar Hausa ...

https://www.alummata.com › am...

7 days ago · Amfani Kanumfari guda 10 da jama'a da dama basu sani ba. 1. Kanumfari yana kara karfin mazakuta, idan ...

Magunguna 5 da kanunfari ke yi a jikin dan adam (Karanta) ▷ Legit.ng

https://hausa.legit.ng › 1101455-...

26 Apr 2017 · Legit.ng News ☆ Kanunfari na daya daga cikin abubuwan da muke amfani da su a matsayin sinadaren ...

IMAGES

View all

View all


AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA. – Lecturer Aminu Muhammad Kaura

https://lectureraminukaura.wordpress.com › ...

20 Nov 2015 · AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA GA LAFIYAR DAN ADAM. Bismillahi wassalatu wassalam ala ...

More results


RELATED SEARCHES

amfanin kanumfari ga mace

amfanin masoro

amfanin citta

amfanin miski

amfanin man zaitun

amfanin bawon rake

amfanin zuma ga mata

amfanin jima i

Nigeria


Kano - Reported by this phone - Learn more


Terms

No comments:

Post a Comment