Thursday, January 22, 2026

AI in Marketing

Got it — that’s a big umbrella, so I’ll give you something *useful right away* and then we can narrow it 👇

Here’s a **clear, practical AI-powered marketing plan framework** you can adapt to almost any business.

---

## 1. Goals & KPIs (what AI is optimizing for)

Before tools, define outcomes:

* Lead generation
* Sales / conversions
* Brand awareness
* Retention / upsells
* Cost reduction

**AI KPIs**

* CPA, ROAS
* Conversion rate
* Engagement rate
* LTV
* Churn prediction accuracy

---

## 2. Audience Intelligence (AI-driven research)

**What AI does**

* Segments customers automatically
* Predicts intent & buying signals
* Personalizes messaging

**Tools**

* HubSpot AI / Salesforce Einstein
* Google Analytics + predictive insights
* ChatGPT for persona synthesis
* SparkToro + AI analysis

**Output**

* Dynamic buyer personas
* Intent-based segments (cold, warm, hot)

---

## 3. Content Strategy (AI-assisted creation)

**Use AI for**

* Blog posts & SEO clusters
* Ad copy variations
* Social media calendars
* Email subject line testing
* Video scripts

**Tools**

* ChatGPT / Jasper / Copy.ai
* SurferSEO + AI
* Canva AI / Adobe Firefly

**Smart move**
Create **1 core asset**, then let AI repurpose it into:

* 5 social posts
* 2 emails
* 1 landing page
* 1 ad set

---

## 4. Paid Ads Optimization (AI-driven performance)

**AI handles**

* Bid optimization
* Creative testing
* Audience expansion

**Channels**

* Google Performance Max
* Meta Advantage+
* TikTok Smart Campaigns
* LinkedIn AI targeting

**Plan**

* Launch multiple AI-generated creatives
* Let AI auto-kill underperformers
* Scale winners weekly

---

## 5. Personalization & Automation

**Examples**

* AI chatbots for lead qualification
* Personalized product recommendations
* Behavioral email flows

**Tools**

* Klaviyo AI
* Drift / Intercom
* ManyChat
* Shopify AI recommendations

**Result**
Higher conversion without more ad spend.

---

## 6. Sales Enablement (AI + CRM)

**AI helps with**

* Lead scoring
* Follow-up timing
* Sales scripts
* Forecasting

**Tools**

* Gong / Chorus
* HubSpot AI
* Zoho AI

---

## 7. Analytics & Continuous Optimization

**AI monitors**

* Funnel drop-offs
* Attribution modeling
* Predictive trends

**Actions**

* Weekly AI insights review
* Monthly campaign retraining
* Quarterly strategy shifts

---

## Example: Simple AI Marketing Plan (Starter)

**Goal:** Get 100 leads/month
**Stack:**

* ChatGPT → content + ads
* Google Ads Performance Max
* AI landing page (Unbounce)
* Chatbot for lead capture
* HubSpot AI for nurturing

**Timeline:**
Week 1: Setup & personas
Week 2: Content + ads
Week 3–4: Optimize & scale

---

If you want, I can:

* Build a **custom AI marketing plan** for your business
* Create a **1-page AI marketing strategy**
* Recommend **tools by budget**
* Design a **B2B / B2C / e-commerce / local business** AI plan

Just tell me **what kind of business** and **your goal** 🚀

Sunday, January 18, 2026

killing of pregnancy and 7 lives in CHIRANCHI Dorayi Kano

JUST IN: Police arrest three suspects over killing of housewife, six children in Kano 

 https://solacebase.com/just-in-police-arrest-three-suspects-over-killing-of-housewife-six-children-in-kano/


KANO STATE POLICE COMMAND
    
                      PRESS RELEASE

THREE PRINCIPAL SUSPECTS ARRESTED FOR THE GRUESOME MURDER OF A HOUSEWIFE AND HER SIX CHILDREN IN DORAYI CHIRANCHI QUARTERS KANO

The Kano State Police Command, acting on the directives of the Inspector-General of Police, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, PhD, NPM, has leveraged intelligence-led policing to apprehend three (03) suspected masterminds behind the brutal murder of a housewife and her six (06) children in Dorayi Chiranchi Quarters, Kano on 17th January, 2026. Under the direction of Commissioner of Police, CP Ibrahim Adamu Bakori, PhD, sfipma, mnim, mnips, masis, a team of police crack operatives successfully arrested the suspects.

2.  The suspects, Umar Auwalu, 'm', 23 years old of Sabuwar Gandu Quarters Kano, Isyaku Yakubu, 'm', AKA 'Chebe', 40 years old, of Sagagi Quarters Kano, and Yakubu Abdulaziz, 'm', AKA 'Wawo', 21 years old, of Sabon Gida Sharada Quarters Kano, were arrested during a Sting Operation that lasted between 10pm of 17th January 2026 and 4am of 18th January 2026. The leader of the syndicate, Umar Auwalu, a nephew to the deceased housewife, confessed to the crime and also admitted that the same syndicate has carried out a series of gruesome killings and attacks in the recent past, including the killing and burning of two housewives at Tudun Yola Quarters Kano.

3.  Recoveries from the suspects included four clothes with blood stains, the deceased's two mobile phones, a Cutlass, a Club (Gora), and some amount of money robbed at the scene, as well as dangerous weapons. Investigation is in progress.

4.  The Kano State Police Command commends the efforts of the Police Officers involved in the operation, members of the public for their prayers, support, encouragement and cooperation, and assures the public of its commitment to bringing perpetrators of crimes to justice.

CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ANIPR, MNISMA, FNACSP,
Police Public Relations Officer,
For: Commissioner of Police, Kano State Police Command.

18th January, 2026.

Thursday, January 1, 2026

Islamic view on Robots

Ga na ƙarshe (last one) kamar yadda ka nema:
Bambanci tsakanin Mahdi (AS) da Annabi Isa (AS)
1. Mahdi (AS)
Ba annabi ba ne, shugaba ne daga cikin Musulmi.
Daga zuriyar Annabi Muhammad (SAW).
Za a yi masa bai’a a Makkah (tsakanin Rukun da Maqam).
Aikinsa:
Kawo adalci bayan zalunci
HaÉ—a Musulmi
Jagorantar yaƙi da fasadi
Zai kasance kafin saukar Annabi Isa (AS).
2. Annabi Isa (AS)
Annabi ne kuma Manzon Allah.
Ba zai zo da sabon addini ba; zai bi Shari’ar Muhammad (SAW).
Zai sauko a Damascus (Sham).
Aikinsa:
Kashe Dajjal
Karya giciye, kashe alade
Kafa zaman lafiya na gaskiya
3. Dangantakarsu
Mahdi (AS) zai jagoranci Musulmi.
Lokacin sallah:
Mahdi zai so ya ja sallah
Isa (AS) zai ce Mahdi ya ja, don nuna girmamawa ga wannan umma.
Daga baya:
Isa (AS) ne zai kashe Dajjal,
Mulki da adalci su ƙaru sosai.
Takaitawa
Mahdi (AS): Shugaba, mai shirya al’umma
Isa (AS): Annabi, mai kammala fitina
Hada kai: Domin nasarar gaskiya a ƙarshe
Idan kana so, zan iya ba ka jadawali a tebur ko bayani mafi sauƙi sosai.

Sunday, November 30, 2025

A leading Philanthropist : PHARMACIST AHMED IBRAHIM YAKASAI @ 65




PHARMACIST AHMED IBRAHIM YAKASAI
:-Jagora Mai Gina Al’umma

Daga Kabir Saidu Funtua

A cikin duniyar da ake buÆ™atar shugabanni masu hangen nesa, É—abi’a, da kishin mutane, akwai wasu mutane da fitilarsu ba ta gushewa. A Najeriya musamman a fannin kiwon lafiya, irin wannan haske ya bayyana ta fuskar Pharmacist Ahmed Ibrahim Yakasai — Wanda taimako da tallafinsa sun haÉ—a fannoni da yawa tun daga ilimi, jagoranci, alheri, kasuwanci, da bauta wa al’umma. 

An haife shi a 1 Ga watan Disamba, 1960, kuma tun Yana dan karami ya fara karatun Allo, Islamiyya da karatun zamani. daga wannan lokacin ya fara tafiyar da ta zamo ginshiƙi ga dubban mutane.
Tafiya sannu sannu kwana nesa, a shekarar 1983
 Pharm. Yakasai ya nuna cewa ilimi  tafiya ce wacce ake ci gaba da bin ta, babu tsanyawa, domin ya yi karatu zamani tun daga matakin Primary har Jami a. Ya gama karatun Degree na farko a Jami ar Ahmadu Bello da ke Zaria wanda ya gama a shekarau 1983.

Daga nan kuma ya yi ta yin karatu da nazarin kwasa kwasai  a sassa daban-daban na fading duniyar nan, yin hakan ya bashi hikima da fasaha Kala Kala wanda sukayi tasiri a rayuwar sa. 

Alhaji Ahmed Ibrahim Yakasai ya yi karatu mai zurfi a University of Salford, Manchester (UK)  Inda ya Karanchi fasahar  zamani. 

A wannan zamanin na yanzu kasar Sin: China  ita che makura ilmin zamani, Alhaji Ahmed  ya yi karatu a Fudan University (China)  Inda ya Karachi  jagoranci da tsare-tsare

Ya kuma yi karatu a University of South Africa in da ya yi karatun  gudanarwa da cigaba


Wannan karanche karanchen sune suka  gina masa irin Æ™warewarsa da ta sa ya  zama tubalin ginin Al umman. 


 MATAKIN JAGORANCI 

A matsayinsa na Æ™wararren masanin magunguna, bai daÉ—e da gama karatun Jami a  ba sai da ya zama gwani kwararre mai tasiri a tsakanin jami’an lafiya. Ya rike manyan mukamai kamar:

Shugaban Pharmaceutical Society of Nigeria (2015–2018)

1st Deputy President, PSN (1997–2000)

Chairman PSN Kano (1991–1995)


Lokacin da ya jagoranci PSN, ya yi suna wajen kawo haɗin kan dukkan ƙwararru cikin kiwon lafiya, da kuma yaƙi da magungunan jabu da ya zama babbar barazana a ƙasar nan.


A Dukkan ayyukan da yayi  a Ko Ina sai da ya bar tarihin aiki da rayuwa abin koyi. 

Pharmacist Yakasai bai tsaya ga fannin Pharmacy kaɗai ba. Gwamnatin Kano ta gane ƙudurin sa na gaskiya, son cigaban Al umman da tallafa wa rayuwarsu, saboda haka ta ba shi manyan mukamai biyu masu muhimmanci Kamar haka:

Kwamishinan Ma’adanai, Kasuwanci da Yawon Shakatawa (2005–2010) da kuma

Kwamishinan Ƙasa da Tsare-Tsaren Birane (2010–2011)


A karkashin sa an Æ™arfafa masana’antu, an jawo jari, kuma an yi tsare tsaren birane cikin natsuwa da hangen nesa wanda hakan ya kawo chi gaba mai yawa a man aikatar. 


 GININ MASANA’ANTU 

A 1992, ya kafa Pharmaplus Nigeria Ltd, Kamfani da ya   zamo É—aya daga cikin manyan gidajen magunguna da kuma cibiyar bada shawara ga NAFDAC da sauran hukumomi.

Haka kuma yana da kamfanonin:

Multiplus CONSULTING da kuma

Multiplus Resources Ltd


Ƙwarewar sa ta sanin yadda ake jujjuya da tsara kamfanoni  ta sa ya taimaka wajen shigo da kayayyakin kiwon lafiya da dama cikin Kasar nan bisa kula da tsari.

MALAMI, MASANI , MAI GINA MATASA 

Ko da yake ya yi fice a gwamnati da kasuwanci, duk da hakan Bai yardar tallafawa MATASA ba a dukkan matakan rayuwar sa. A wannan fannin ya taimaka wa MATASA Wajen samun aiyuka da shiga jami'o'in Najeriya. 

A matsayinsa na malami a ABU Zaria, da wasu jamioin kasar nan da kasar wajen ya taimakawa  jami'o'i da sababbin fasahohi wajen tabbatar da cewa sabon tsarin karatu na pharmacist na Najeriya ya fara a kan ingantaccen tushe.

Matasa da dama suna kiran sa mentor, wasu kuma madubi, wasu har shugaban da ya fi kusa da mutane.


GININ AL’UMMA DA KUNGIYOYI 

Alherinsa ya kai shi kafa Safe Medicines Foundation, wacce ke yakin magungunan jabu da tallafawa jama’a da bincike.

Haka kuma yana cikin manyan kungiyoyin duniya, ciki har da:

Society for Family Health (SFH) da kuma NAPPSA


Ayyukan sa a cikin gida da waje sun yi tasiri mai zurfi wajen kare lafiyar jama’a.

KARRAMAWA DA SARAUTA 

Al’umma ta yabi nagartarsa da kwazonsa. An bashi muqamai, lambobin yabo da darajoji da dama, ciki har da:

Fellow PSN, 

Fellow Nigeria Academy of Pharmacy da

Fellow Institute of Logistics Management. 

SARAUTA KACHALLAN KANO

A shekarar 2023, an ba shi sarauta mai É—imbin tarihi ta Kachallan Kano, alamar jarumtaka, hikima da hidima ga jama’a.

Masautar Kano ta Amina da halayyarsa da dimbin gudunmawarsa Ga Al umman gaba daya kafin ta Amina da nada mashi sarautar KACHALLAN KANO a fadar Mai Martaba Sarkin Kano. 

Duk da tsawon shekaru yana aiki, har yanzu Pharm. Ahmed Ibrahim Yakasai shi ne a kan gaba wajen:-Tunani mai kyau, neman sabuwar dabara,
kare lafiya da nagarta a cikin al'umma.

Rayuwarsa tana koyar da cewa jagoranci ba mukami ba ne — aikin hidima ga Jama'a ne.

A wannan watan Disamba, muna taya Pharmacist Ahmed Ibrahim Yakasai murnar ƙarin shekara guda mai albarka a cikin rayuwarsa.

Allah Ya kara masa lafiya, hikima, nutsuwa, da armashi a dukkan al’amuransa. Allah Ya sanya taimakon da yake yi wa al’umma ya ci gaba da zama haske mai É—orewa.

Daga Kabir Saidu Danladi Funtua, A staff of Blueprint Newspapers


Thank u 


Assalamu alaikum

Wa Alaikumussalam

Monday, January 29, 2024

Dangote Group praised

ABOKAN CINIKI DA DILLALAI SUN YABA WA DANGOTE SABODA KARFAFA SU DA KUMA GOYON BAYA DA YAKE BA SU.

Abokan ciniki da dillalan kamfanin siminti na Dangote sun yaba wa shugaban kamfanin kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote.

Sun bayyana cewa tausayi da karamcin Dangote ne suka sanya ya tsere wa tsara a harkokin kasuwanci a Najeriya da kuma nahiyar Afirka baki daya..

Da suke bayanin a yayin bikin karrama abokan hulda da kamfanin simintin Dangote na shekarar 2023  da aka gudanar a karshen mako a Legas, abokan huldan wadanda suka fito daga ko'ina a fadin kasar nan, sun bayyana dangantakar kasuwancinsu da kamfanin Dangote a matsayin 'kyakkyawar alaka' da mai kaunar ganin abokin hulda ya cigaba.

A lokacin bikin dai an raba wa dillalai kyaututtuka masu gwabi saboda  imanin da suka yi da kamfanin siminti na Dangote ta hanyar cigaba da sayen kayayyakinsa.

Baya ga mawaka irin su Kizz Daniel da Tuface Idibia da suka cashe baki a lokacin bikin, akwai kuma wadansu fitattatun manyan Najeriya da suka halarci bikin domin taya  Dangote da abokan huldar Kamfanin murna.

Daga cikin manyan bakin da suka halarta akwai, tdohon gwamnan jihar Ekiti, Dokta Kayode Fayemi da shugaban
 kamfanin Geregu Power, Femi Otedola da kuma tsohon ministan Masana'antu da Ciniki da harkar Zuba jari, Otunba Niyi Adebayo da kuma sauran manyan baki da dama. Kamfanin Kazab Heritage ne ya samu kyautar  dillali na shekara, a yayin da kamfanin Gilbert Igweka Global Concept, ya zo na biyu, kamfanin Nwa Ado Resources Nigeria ya zo na uku.

Wadanda suka samu nasara daga yankunan kasar nan kuwa sun hada da : Kamfanin Twins Faja Enterprises, wanda ya zo na daya a yankin Legas/Ogun, sai Nwa Ado Resources Nigeria, da ya zo na daya a yankin Arewa ta tsakiya, sai kuma Abdullahi Fugu, da ya zo na daya a yankin Arewa Maso Gabas, akwai kuma Giwa Dynamis Ventures, da ya zo na daya a yankin Arewa Maso Yamma da kuma D.C.Okika Nigeria Limited, wanda ya zo na daya a yankin Kudu Maso Gabas.

A cewar shugaban kamfanin Twins Faja Nigeria Limited, Mista Wale Fajana, ' na kwashe fiye da shekara 20 ina dillancin simintin kamfanin Dangote, kuma tun daga lokacin harkar kasuwancina take habaka kamar wutar daji."

Ya bayyana cewa, ya fara harka da kamfanin Dangote ne tun kamfanin yana Apapa, kuma tun daga lokacin ' Alhaji, ya ce, shi da abokan cinikinsa sun yi matukar amfana da kamfanin siminti na Dangote a cikin shekaru masu yawa da suke hulda da shi.

Shi kuwa Alhaji Abdullahi Fugu, na A.A.Fugu &Sons, wanda yake zaune a yankin Arewa Maso Gabas na Najeriya, cewa ya yi,  ya fara hulda da kamfanin siminti na Dangote ne da karamin jari, amma saboda taimako da goyon bayan da ya samu a wurin Dangote, da kuma jami'an gudanarwar kamfanin, yanzu ya zama babban dillali na kayan kamfanin. Ya kara da cewa, "Alhaji Dangote mai karamci ne sosai, “shawarwarinsa sun taimaka wajen bunkasa kasuwancina. Kuma kamfanin ya taimaka wa dillalansa sun daukaka harkarsu, kuma ya dauki mutane aiki.  a cewar Fugu.

A nasa bangaren, shugaban kamfanin  Nwa Ado Multi Biz, Cif Akukalia Igwebuike, wanda yana cikin manyan diloli guda uku, ya alakanta nasarar da ya samu ne a kan goyon bayan da ya samu daga kamfanin Dangote, musamman Aliko Dangote, wanda ya ce ya yi kokari kwarai wajen ganin kasuwancinsa ya bunkasa, kuma a kowane lokaci yana ba shi shawara domin cigaban harkar kasuwancinsa. "Babu abin da zan ce sai godiya ga Alhaji, saboda taimakawar da ya yi wa harkar kasuwancina. Don haka na yi alkawarin kara jajircewa a wannan shekara ta 2024 domin in tashi daga matsayin na uku zuwa matsayi na gaba a cikin dillalan kamfanin."

A nata jawabin, Misis Beatricr Chinwe Okika, shugabar D.C.Okika Nigeria Ltd, wacce babbar dila ce a yankin Kudu Maso Gabas, cewa ta yi, alakarta da Dangote ta wuce ta kasuwanci, ' domin tun daga lokacin da mijina ya rasu Dangote yake taimaka mun tare da kasuwancina."

"A kowane lokaci yana kulawa da iyalina da kasuwancina, yana kuma taimakawa da kudi da bayar da taimako iri-iri domin taimaka wa iyali da kasuwancina, taimakon da Dangote yake mini ba ya kidayuwa."

A cewarta, kamfanin siminti na Dangote yana cigaba da taimaka wa duk dillalansa domin kara dankon alakarsu. Allah Ya  akbarkace shi, Ya kuma cigaba da yi masa jagora."

Shi ma Injiniya Festus Abononkhua, na kamfanin Raybale Nigeria Ltd, bayyana Dangote ya yi da cewa abokin huldar kasuwanci ne mai nagarta. 

Ya ce, da farko a matsayinsa na Injiniya har kunya yake ji a ga yana dillancin siminti, amma yanzu yana matukar alfahari da kasancewa dilalin simintin Dangote.

Ya kara da cewa, a yau da taimakon kamfanin simintin Dangote harkar kasuwancinsa ta bunkasa sosai a yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya.

Friday, January 19, 2024

insecurity in Nigeria

Koya ya san za a iya

Kowa ya san  maharbanmu  sun fi karfinsu, ga shiri ga addu a ga suddabaru wurin maharba

Ai  , ba a bayar da ikon aikin ba

Don me

Don chimma wata manufa ta rusa Arewa da addinin  da yahudawa ke tsoro